<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mutanen Dā Sun Kawo Amfanin Gonarsu LW337</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu,
 Sun sa shi cikin haikali, shaidar godiyarsu.

[V2]
 2) Yau fa, ga namu kuwa, mun kawo a gidanka,
 Domin ka sa aIbarkarka, mu yabi sunanka.

[V3]
 3) Mun miƙa sadaka domin ka karƃe ta,
 Ka taƃa ta da hannunka ta zama cikakkiya.

[V4]
 4) Miƙa zukatanku !   Mu mutanensa ne,
 Gama rayukanmu a yau sun zama nasa ne.

[V5]
 5) Uba Mahalicci, aike mu girbinka,
 Mu jawo mutane wurinka, su ba da gaskiya.</lyrics>
<hymn_number>337</hymn_number>
</song>